Karatun TuranciYanda zaka iya turanci

Yadda ake furta kalmomin turanci a cikin sauki

sau da yawa wasu ɗaliban koyon Turanci suna iya ƙoƙarta yin magana da turanci, sai dai kuma zakaga akwai wasu ɗaliban da gurin furta kalmomi ne yafiye basu matsala

Yanda ake furta kalmomin turanci dai dai

A wannan darasin zamu yi shine akan yanda zakabi ka iya furta kalmomin turanci dai dai

For those who are willing to be pronouncing English words correctly as native speakers do!

Gareku waɗanda kuke son ku ringa furta kalmomin turanci dedai kamar yanda Turawa suke yi.

ALSO READ: Yadda ake amfani da kalmomin “were” da kuma “was” a cikin darasin turanci

Physically, English is different from the way it is sounded.

A zahiri shi turanci yanda kake ganin shi a rubuce yanada bambanci da yadda ake furta shi.

There is no way to pronounce words correctly in Nigeria until you try to follow some of the following steps:

ALSO READ: Me ake nufi da Interjection a cikin karatun turanci?

Babu yanda zaka iya furta kalmomin Turanci daidai a Nigeria harsai ka yi ƙoƙarin bin wasu daga cikin matakan da zasu biyo baya:

1) Ka sami ƙwararren malamin Oral ya koya maka Phonetic Symbols (= Harufan da ake gane yadda za’a faɗi kalma dedai) sedai kafin ka gama iyawa, sekai ƙoƙari ka ringa tambayar yadda ake faɗar kalma.

ALSO READ: Menene antonyms a cikin karatun turanci? (Antonyms words)


2) Idan kuma kasan Phonetic Symbols, to duk ƙanƙantar kalma lallai ka duba yanda ake faɗarta domin zaka sha mamaki zaka gano cewa ashe furucin kalmomin turanci masu yawan gaske sun saɓawa ƙa’idar yadda ake karanta su a oral misali:

Increase, fiancee, fiance, indebted, driven, risen, pronunciation, pronounce, consonant, vowel, oblige, gigantic, especially and etc.

ALSO READ: HANYOYI (3) DA SUKE HANA MUTUM YA IYA TURANCI DA WURI


3) Ga wani babban abin mamaki akan wasu kalmomin shine idan kalma tazo da Functions 2, to a kowane bangare sai furucin wannan kalmar ya canza:

 

  • Present /prezent/ = Adjective
  • Present /prizent/ = verb
  • Object /objikt/ = noun
  • Object /abjekt/ = verb
  • Product /prodakt/ = noun
  • Produce /pradyu:s/ = verb
  • Contribution /kontribyu:shn/ = noun
  • Contribute /kantribyu:t/

 

ALSO READ: Jerin kalmomi masu alaƙa da jami’an tsaro daga turanci zuwa hausa

Wallahi irin waɗannan dama waɗanda suka fi su sarƙaƙiya akwaisu a turanci.

4) Ka ringa saurarar malaman da sukai fice gurin iya furta kalmomin turanci dedai misali:
Ka riqa aiko mana da sakon kalmar da bakasan furucin ta ba ta email dinmu na karatunturanci@gmail.com
Ko kuma ka nemi malami wanda kasan ya iya furta kalmomin turanci
Haka kuma zaka iya download na wasu apps na dictionary wadanda aka hadasu na musamman, misali irin su shafin kamus.com.ng da sauransu

Da sauran su da yawa waɗanda bankawoba.

ALSO READ: Yadda zaka koyi karatu a cikin yanar gizo (online learning sites)

5) Ka ringa kallon fina-finan turawa (Amma idan kabi wannan hanyar to lallai saika kiyaye matsalar bambancin furuci dake tsakanin America da kuma British.

Karatunturanci

I, Abdulmaleek Abubakar, am the founder and writer of Karatunturanci.com.ng. I have always been intrigued by the English language. Since the time when I feared it and could not speak without making a ton of mistakes to the time when most people think I'm a native English speaker and has mind-blowing knowledge of the language, my love for the English language has been intact. I come from a crowd street of Zaria, Nigeria. Except teaching and exploring the English language, I love cooking, writing poems, and watching and practising. Thank you for giving it a read!

Related Articles

One Comment

Leave a Reply

Back to top button