Koyon TensesTenses

[Karatun Tenses] Menene Past Continuous Tense? | Shafin koyon turanci

LEARN TENSES: PAST CONTINUOUS TENSE

Zamuyi amfani da past continuous tense

domin muce wani abu yana tsakiyan faruwa amma alokacin da yawuce aikin da aka fara shi kuma ba’a gama shiba kuma aikin ya riga yawuce.

For example – Yanxu amisali

Yesterday Tijjani and Ibrahim played football. They began at 10o’clock and finished at 11:30.

Jiya Tijjani da Ibrahim suna wasan kwallon kafa sun fara 10:00 dai daI kuma sun gamane 11:00

So, at 10:30 they were playing football.

Dan haka 10:30 suna tsakiyar wasan ne.

They were in the middle of playing, they had not finished paling – Suna tsakiyar yin wasan basu gamaba wasan ba.

Some more example = ga wassu misalan kuma

This time last year I was living in sanbisa – Bara iwar haka ina rayuwa a sambisa.

What were you doing at 10o’clock last night? – Mekake yine jiya misalin karfe goma na dare?

I was watching television by that time about covid19 news. – Ina kallon tibi ne gameda corona-virus adai dai wannan lokacin.

Yanzu bari mu kwatanta tsakanin past simple ( I did) dakuma past continuous ( I was doing)

Past simple ( complete action) – past simple Aikin da aka kammala.

Misali

I walked home after the party last night. – Bayan gama patin nataho gida jiya da dare.

Zulaihat watching television a lot when she was ill. – Zulaihat ta kalla tibi sosai asadda takeda halani.

While the past continuous is (in the middle of an action) amma shi past continuous ana cikin yin aikin ne bai kare ba.

Misali

I was walking home when I met Khamisu. – Ina cikin tafiya gida ayayin da muka hadu da Khamisu.

Zulaihat was watching television when phone rang. – Zulaihat tana kallon tibi yayin da wayar tayi ringin.

Idan kun kula ai akwai banban ci koh?

Sannan zamu iya hada past simple ( I did) dakuma past continuous ( I was doing) awuri daya don mu nuna cewa wani abu ya faru ana cikin tsakiyan Aikata wani abun.

Misali

Salma burnt her hand when she was cooking the dinner. – Salma ta kone hannunta yayin da take dafa abincin dare.

Wato idan mun lura tana cikin dafa abicin bata gama ba amma kuma ta kone.

While I was working in the garden, I hurt my back. – Lokacin da nake aiki alambu naji ciwo abaya na.

Wato yana cikin yin aikin bai gama ba (past continuous), amma kuma yaji ciwo abayansa

past simple.

Amma akwai wasu verbs wadan da basa karbar continuous misalin su shine ( know/want/believe etc) ga yadda zamuyi amfani dasu.

We were good friends, we knew each other well. – Da can mu abokai ne, munsan junanmu sosaI.

Amma fa kada kace ( we were knowing each other ❌)

When I was enjoying the party but Aisha wanted to go home. – Ina cikin jin dadin patin amma ita Aisha taso tafiya gida.

Kuma kada kace ( was wanting to go home) ❌

I wanted to continue the post but I’m so tired. – Naso naci gaba dayin posting din amma na gaji sosai.

Barkan mu da wannan lokaci yan Uwa da abokan Arziki.

Karatunturanci

I, Abdulmaleek Abubakar, am the founder and writer of Karatunturanci.com.ng. I have always been intrigued by the English language. Since the time when I feared it and could not speak without making a ton of mistakes to the time when most people think I'm a native English speaker and has mind-blowing knowledge of the language, my love for the English language has been intact. I come from a crowd street of Zaria, Nigeria. Except teaching and exploring the English language, I love cooking, writing poems, and watching and practising. Thank you for giving it a read!

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button