Conversation (Hausa)

[Musha dariya] Hira tsakanin Abokai guda biyu (Auwal and Aliyu)

Barka da warhaka! A cikin wannan darasin zamu saurari hira ne tsakanin abokai guda biyu.
Conversation between Auwal and his friend Aliyu. just for fun👌

Auwal

hello : barka

Aliyu

hi: sannu

Auwal

how are you and your family: yakake da zuri’an ku

Aliyu

masha allah all of them are fine: masha allahu dukansu suna lafiya

Auwal

how about your,? ya naka

Aliyu

all of them are in good condition : dukansu suna cikin kushin lafiya

Auwal

all right good : hakane yayi daidai

Aliyu

do you know what happened yesterday :ko kasan abun da ya faru jiya

Auwal

no, l don’t heard. but you can tell me : a’a banji ba amma zaka iya fadamin

Aliyu

alright! yesterday dangote call me in my phone he told me that he want me to come his office and give me manager of his cement manufacturing in legos: hakane : jiya dangote ya kirani a wayata yace nazo na same shi a offishin sa zai bani shugaban kamfanin sumintin sa dake legos😊.

Auwal

masha allah! do you accept?(do you emulate?): allah mun gode maka! ka karba :(ka yarda ?)

Aliyu

no! he also add that when l accept he will give me her daughter to marriage her: aa: yakara da cewa idan na yadda zai bani auren yarsa

Auwal

😲 my friend are you mad? why you left this chance 😭:abokina kai mahaukaci ne ? meyasa kabar wannan damanka?😭

Aliyu

i don’t want this kind of people to help me 😏:bana bukatar irin wadannan mutane su taimake ni 😏.

Auwal

kaiiiiiii! let me take you to psychiatrist center to check you l think you get madness: kaiiiiiii !bari na daukeka zuwa gidan da ake gwada mahaukata a gwada ko kanka daya .

Aliyu

hmm! my friend i am right like you :hmmmm :abokina kalau nake kamar ka

Auwal

kai! oya you are lier :kai !tashi anan karya kake.

Aliyu

uhhhm my friend please do you have 30 naira to give me and buy akara and akamu, l beg since early in the morning i am felling hunger give for me reduce my hunger : uhhhm abokina dan allah kana da naira talatin kabani na saya kosai da koko wallahi narantse da allah tunda safe nake jin yunwa bani na sayi abu na magance wannan yunwa.

Idan kaine abokin shi zaka iya ara mishi? muna jiran amsar ku a comment section

Karatunturanci

I, Abdulmaleek Abubakar, am the founder and writer of Karatunturanci.com.ng. I have always been intrigued by the English language. Since the time when I feared it and could not speak without making a ton of mistakes to the time when most people think I'm a native English speaker and has mind-blowing knowledge of the language, my love for the English language has been intact. I come from a crowd street of Zaria, Nigeria. Except teaching and exploring the English language, I love cooking, writing poems, and watching and practising. Thank you for giving it a read!

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button