Ma’anar takaitattun wasu kalmomi na turanci da fassararsu
Wannan darasi zaku fahimci wasu takaitattun kalmomi, Sannan kuma tare da ma’anarsu a turanci, sannan kuma da fassarsu a harshen Hausa, ga wasu daga cikinsu kamar haka:
ALSO READ: Bambanci tsakanin It’s da kuma Its a cikin karatun turanci
Abvr |
meaning |
Fassara |
A B U |
Ahmadu Bello University |
Jami’ar Ahamadu Bello Zaria |
B B C |
Broadcasting Cooperation |
Hukumar yada labarai ta burtaniya |
C I D |
Criminal Investigation Department |
Hukumar binciken masu laifi ta kasa |
C B N |
Central Bank of Nigeria |
Bankin kasa na Najeriya |
G R A |
Government Reserve Area |
Shiyyar ma’aikatan gwamnati |
I C U |
Intensive Care Unit |
Agajin gaggawa |
N R C |
Nigerian Railway Cooperation |
Hukumar jirgin kasa |
N N P C |
Nigerian National Petroleum Company |
Hukumar tace man fetur ta kasa |
N N P C |
Northern Nigerian Publishing Company |
Hukumar buga littafai ta arewa |
N A |
Nigerian Army |
Rundunar sojojin kasa |
N A F |
Nigerian Air Force |
Rundunan sojojin sama na kasa |
N E P A |
Nigerian Electric Power Authority |
Hukumar wuta ta kasa |
N P F |
Nigerian Police Force |
Hukumar’yan sanda na kasa |
N U T |
Nigerian Union of Teachers |
Kungiyar malamai ta kasa |
N Y S C |
Nigerian Youth Service Corp |
Hukumar ‘yan yiwa kasa hidima |
N T A |
Nigerian Television Authority |
Gidan talabijin na kasa |
P I C |
Public Limited Company |
Kamfanin jama’a |
P T O |
Please Turn Over |
Don Allah ka juya baya |
U.K |
United Kingdom |
Masarauta burtaniya ta ingila |
U.S.A |
United State Of America |
Babban birnin kasar amurka |
V.O.A |
Voice of America |
Muryan amurka |
V.I.P |
Very Important Personality |
Fannin manyan mutane |
ALSO READ: Yadda ake rubuta wasikar semi-formal letter
Alhamdulillah, wadannan sune wasu daga cikin takaitattun kalmomi na turanci tare da ma’anoninsu a turanci da kuma Hausa, idan kanada tambaya kawai kayi mana a comment din wannan posting din,