Conversation (Hausa)

[Musha dariya] Hira tsakanin saurayi da budurwa ta waya

A cikin wannan darasin zamu saurari hira ne na ban dariya tsakanin saurayi da budurwa

Saurayi

Hello my dear.
Sannu Abar Sona

Budurwa

Honey I hope you are fine.
Ruwan zumana da fatan kana lafaya,

Saurayi

I m very fine Wallhi,
kalau nake Wallahi,

And you?
Kefa?

Budurwa

If you are fine I m fine too
Indai kalau kake Nima haka.

Saurayi

Hmm my sweet I love you
Hmm zakina inasanki.

Budurwa

You are my soul my honey
Kaine ruhina ruwan zumana

Saurayi

oh! My sweet heart
Wayyo zakin zuciyata,😄

You are the only one in my heart 😍
Kekadaice azuciyata,

Budurwa

My love if you are near to me I feels like an elephant to destroy the kingdom,
Masoyina idan kana kusa dani ina jina kamar giwar dazata ruguje masarauta

Saurayi

A minute with you more than thousand days without you,
Minti daya taredake yafiyemin Rana dubu batare dakeba👫

Budurwa

My life without you is like tea without suger💑
Rayuwata ba tare da kaiba kamar shayine ba sukari.

Saurayi

My love,you are my happiness,
Masoyiyata kece farin cikina🕺💃

Budurwa

My honey! you are my everything
Ruwan zumana Kaine komai nawa😍

Saurayi

I love you more than myself
Inasanki fiyeda kaina🙆

Budurwa

I can do everything for you,
Zan iyayin komai saboda kai💃

Saurayi

I can die for you
Zan iya mutuwa saboda ke🛌

Budurwa

My honey I want ask something.
Ruwan zumana inasan in tambaye ka (roko) wani Abu😍

Saurayi

😵Don’t worry my sweetheart ask me my everything is yours.
Karki damu zakin zuciyata tambayeni komai nawa nakine☹️

Budurwa

Hmm 😄 dear, my friend wedding next week Will taken place.
Hmm abin Sona, satin sama za ayi bikin kawata,

Saurayi

What what what are you saying?😲
Me me me kike cewa?

Budurwa

I said my friend wedding..
Nace bikin aminiyata…

Saurayi

🤭Wallhi I m not hearing you
Wallhi banajinki,

Budurwa

I said friend wed…
Nace auran kawata..

Saurayi

😵Your friend will die?
Aminiyarki zata mutu..

Budurwa

Honey wedding wedding
Ruwan zumana 😻 aure daurin aure.

Saurayi

😳Oh my God network is not available I will call you back later.
Wayyo allah Babu network Zan Kara kiranki 😂

Mun kawo wannan labarin ne don ayi nishadi kawai. MUN GODE

Karatunturanci

I, Abdulmaleek Abubakar, am the founder and writer of Karatunturanci.com.ng. I have always been intrigued by the English language. Since the time when I feared it and could not speak without making a ton of mistakes to the time when most people think I'm a native English speaker and has mind-blowing knowledge of the language, my love for the English language has been intact. I come from a crowd street of Zaria, Nigeria. Except teaching and exploring the English language, I love cooking, writing poems, and watching and practising. Thank you for giving it a read!

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button