Hanyoyi guda goma [10] da zaka iya magana da yaren turanci
Ga tayadda zaka shawo kan matsalar ka ta koyon turanci sannan ka kuma iya magana da turancin yadda yakamata.
1, Read out loud and talk to yourself.
Kayi katatu batareda daga murya ba kayi magana da kai karan kanka. ➡ kayi karatun ka anatse batare saika daga murya kowa saiya jika ba, kuma zaka iya magana da kai karan kanka bareda wani ba.
2, Watch English movies with subtitles.
Kayita kallon bidiyoyi na turanci masu fassara. ➡ wato ana nufin ka yawaita kallon video na turanci wadda aka fassara da yaren ka, ko kuma wadda akayi da yaren ka aka fassara shi da turancin, kamar Hausa film da English subtitles.
3, Listen to more English every day
Ka yawai jin maganar turanci akullum. ➡ wato idan ka yawaita jin magana na turanci watarana kaima zaka iya, idan mun duba yara ma tun suna sauraron magana har su iya magana.
4, Relax and have a positive attitude
Kasamu annashuwa da wuri mai kyau. ➡ wato idan zakayi karatu kayishi cikin annashuwa kada kayishi acikin fishi, asameka ahali na walwala da kuma wuri mai kyau kaga ka zauna inda akeyin hayaniya.
5, Slow and deep learning is best.
Kayi karatu ahankali sannan ka zurfafa shi yaffi. ➡ wato idan zakayi karatu kabi ahankali kada kayi sauri wur wur, A a kabi ahankali sannan ka zurfafa tinani cikin karatun naka koko dae sadda kake koyon karatun.
6, Learn and study phrases, not words.
Ka koya kuma karanta maganganu bawae kalmomi ba. ➡ wato ka jajirce wurin karanta labaru ko wassu maganganu kuma ka haddace su bawae zaka tsaya sanin kalmomi ba kawae.
7, Use real English lesson and material.
Kayi ampani da darussan turanci masu kyau bawae na bogi ba (broken) ➡ wato kayi ka karanta darussa da akayi su da turanci mai kyau bana bogi ba wato brokin kada kayadda da brokin.
8, Don’t be afraid of making mistakes.
Kada kaji tsoron aikata kurakurai. ➡ wato kayi iya qoqarin ka na ganin ka koyi magana da turanci bavu tsoro ba kunya hakanan ba shakka kayita yi kawae ko za’ayi maka dariya kayi kawae da koyo akasan goni, ko posting ka rinqa yi kada kaji kunyar kowa ko tsoran yin ba dae dae ba, ai idan kayi kuskure wasu zasu gyara maka, idan kana haka wataran sai dae ka koyama wassu, amma sai dae bamayin hakan wai muna tsoron muyi ba dae dae ba. Haba kayi kawae aboki ko kiyi kawae nisan kwana saida gwaji.
9, Don’t study too much grammar.
Kada ka yawaita karatun nahawu. ➡ wato idan ka tsananta karatun nahawu/grammar indae kwanyar ka bata jaa toh fa akwai matsala don xaka birkice ne sai kaga kamar komi ma dae yake da komi acikin nahawun misali sai kaga kamar noun da adverb da preposition ai duka dayane bavu banban ci, alhali kuma akwai banbanci kaine dae kawae ka rikice, toh shi yassa akeso dazarar ka fahimci wani abu acikin grammar saika dawo kayita hada magana/sentences daga baya komi zaizo ahankali.
10, Don’t compare your English with orders.
Kada ka kwatanta turancin ka dana wassu. ➡ wato kayi iya iyawar ka kada kace sai kayi kamar waane, A a shin kasan waanen ya yakene? Baka saniba, toh dan haka kada ka kwatanta kanka da wassu, domin Allah ya yimu daban daban, wani da zarar ya biya abu sau daya, biyu, uku, xakaga ya haddace, wani kuma sai yayita yi sosae kafun ya haddace, wani kuma zuwa daya wlh zaka samu ya haddace abu akallo daya. Wassu kuma idan abun ya gagara ma sai su watsar sabida su kuma ahaka Allah ya yisu, kwakwalwar bata jaa, dulum kawae, toh shi yassa kada kace wai sai kayi abinda wani yayi, don ni da kai da shi da ita bazamu zama daya ba, dolene wani yafi wani, kafi wani, wani kuma ya fika, kana hango wani, wani kuma na hango ka, kanaso ka iso wani, wani kuma qoqarinsa yaga ya isoka, dan haka sai akiyaye domin akwai
Gifted.
So that this is my little advise for those who wants to overcome and become English speakers effectively or fluently. And remember that you have to commit mistakes to get over your problems, without these mistakes you will not be able to be an English speaker effectively or fluently. Afterwards my advice to you is that it’s not what you do you should regret, it’s what you don’t do. Remember that there is no sweet without sweat.
Best wishes for you dear my friends brothers and 6ters may Almighty Allah help us to achieve our goals