Words and their meaning
= Kalmomi tareda ma’anonin su
1) Ambition= kudiri
2) Ask= tambaya
3) Accused= Zargi ( tuhuma )
4) accommodation= Masauki ( muhalli )
5) Accumulation= Hadawa ( Kammalewa )
6) Beginning= Farko ( farawa )
7) Beating= Duka
8) But= Amma
9) Best= Mafi ( Abinda yafi )
10) Blowing= Hurawa ( Hura iska )
11) Collect= Karba
12) Coach= Shugaba mai horarda yan wasa
13) Compain= Shige d ficen yan siyasa
14) Citizen= Dan kasa
15) Cake= Cin cin ( waina )
16) Domination= Mamaya
17) Date= Dabino
18) Delay= Jinkiri
19) During= cikin
20) Down= Akasa
21) Early= Dawuri ( cikin lokaci )
22) Each = kowanne
23) Earing= ji
24) Ear= kunne
25) Earrings= “yan kunne
26) Former= Tsohon ( tsofon )
27) Farming= Noma
28) Farmer= Manomi
29) Fans= Magoya baya
30) Far= Nesa ( Nisa)
31) Growing= Girma
32) Garments= Kaya ( sutura )
33) Get= Karba
34) Gun= Bindiga
35) Going= Tafiya
36) Harmless= Abinda ke cutarwa
37) Hard= Abu mai matukar wuya
38) Hearing= ji
39) Head= Kai
40) Hen= Kaza
41) Irrigation= Shayarwa
42) Interest= Ra’ayi
43) Inner= ciki ( can ciki )
44) I’m= Ni
45) Immediately= Da gaggawa ( cikin lokaci )
46) Just= Kawai ( kai tsaye )
47) Joined= Hadewa
48) Jersey=Rigar “yan wasa
49) Justice= Gaskiya
50) Justify= Tantance ( Gano)
51) Knowledge= ilimi
52) Kidnapping= Garkuwa da
mutane
53) Know= Sani
54) Killed= Kisa
55) King= Sarki
56) life= Rayuwa
57) Lizard= Kadangare
58) Lamp= Fitila
59) Last= Karshe
60) Like= So
61) More= Fiye
62) Meaning= Ma’ana
63) Mention= Kawo (zayyano )
64) Mortar= turmi
65 Mostly= Mafi yawanci (Mafi
rinjaye)
66) Need= Bukata
67) Nationality= Canja kasa
68) Naming= Rada suna
69) Number= Lamba
70) Neem tree= Itaciyar bedi
71) Open= Budewa
72) Opinion= Ra’ayi
73) Original= Mai kyau
74) Others= Wasu
75) Onion= Albasa
76) Popular= Sananne
77) play= Wasa
78) part= Sashe
79) Peoples= Jama’a
80) Practice= Koyo
81) Quickly= Da sauri
82) Queen= Sarauniya
83) Quality= Mai kyau
84) Quantities= Kayayyaki
85) Question= Tambaya
86) Really= Na gaskiya
87) Reducing= Ragewa
88) Returning= Komawa
89) Remembered= Tunatarwa
90) Ram= Rago
91) Seen= Gani
92) Seeking= Roko
93) Symbols= Alamu
94) Sentence= Jimla
95) Still= Yanxu haka
96) Trouble= Matsala
97) Trade= Talla
98) Thinking= Naxari (tinane )
99) Target= Shirya wani
100) Tourism= Yawon buda ido.
Thanks for your response
= Ina godiya akan kyawan kalamanku
Thanks for your consolidation
= Ina godiya ta sanadiyar karfafamin din da kuke
Let’s meet next time
= Mu hadu wani lokaci