Karatun TuranciYanda zaka iya turanci

Yadda zaka iya turanci a saukake (Karatun turanci)

How to learn English easily

duba da yanda ake yawan turomana da saƙonni akan cewa tayaya zan iya turanci kamar yanda turawa suke yi, hakan yasa mu kayi nazari akan hanyoyin da yafi kamata ko yafi dacewa kabi domin iya ƙwarewa a magana da turanci

Wace hanyace zanbi na iya turanci sosai da sosai

Wace hanyace zanbi in kware a iya magana da turanci?

Bayaga shawarwari da muka kawo su a baya to ga wasu hanyoyi da yakamata kabisu domin koyon harshen turanci daki-da-daki. Idan kanada bukatar koyon harshen turanci a cikin Sauki ga wasu shawari kamar haka

KAYI RIKODIN

Record your voice and listen to your pronounciation.It will help you to identify your problem areas

ALSO READ: Hanyar da zakabi ka iya magana da turanci cikin sauki, learn English easily

Kayi rikodin din muryan ka sannan ka saurari yanayin furucin ka. Hakan zai taimake ka wajen gane ta ina ne matsalar ka take futowa daga yaren turanci.

If you don’t understand a word in a sentence, look at the other word around it, they will give you hint (an idea) .

Idan baka gane kalma a cikin jimla ba. Yi kokari ka duba wani kalma dake kusa dashi, hakan zai baka wani dabara ko dama ta yadda zaka gane wannan kalmar Basai ka duba dictionary ba. Missali kamar kana karanta labari karkace baka gane wannan kalmar ba bari ka duba a wani wajen a’a kalmomin dake gefenta zaka duba. shin me suke nufi idan an hada wancan da wannan mai zai bayar. Toh idan kayi haka saika ga cikin sauki kalmar da kake nema ya fassaru da kansa

ALSO READ: [Learn how to read] Sirrin yanda zaka koyi karatu cikin sauki
Menene homophones a turanci?
Kalmomin da ake amfani dasu ta bangaren addinai (Words related to religion)

Don’t become too reliant on your dictionary. Your dictionary should be an aid,not your teacher. try guess the meaning of word before checking your dictionary

Karka ka zama mai yawan bude kamus (dictionary), kamus shi kawai taimaka maka yake, amma ba malamin ka ba. Idan kayi tunani dishinari kawai zai baka ma’anar kalma ne kwaya daya batare da yabaka misalin su ba, saika rasa ta yadda zaka hada jimla dashi idan kamus ne yabaka fassara. Yi ka fara samuwa menene kalmar take nufi wani aiki takeyi past tense ne ko present tense, kafin ka duba dictionary.

You never too young or too old to start learning English, don’t feel that you cannot learn.

Bazaka taba yaro ko tsofa ba wajen koyan turanci. Karkaji cewan bazaka iya ba

Thinking

thinking is very important part of speaking English because whatever you can thing, you can speak. So make the habit to think in English, everything take times, in the beginning it will be difficult but when you will practice and practice, it will be part of your memory and once it become your habit then English will come naturally from your mouth

ALSO READ: HANYOYI (3) DA SUKE HANA MUTUM YA IYA TURANCI DA WURI
Menene Gerund Verbs a Hausa?
Kalmomin Turanci masu haruffa uku (Three letters words)

Tunani:

tunani yanada matukar mahimmanci gamai koyan turanci saboda komai idan zakayi ko zaka yi ko furtawa dole saikayi tunani. Mu mayar da hankali muyi tunani sosai, komai yanada lokaci. Duk abin da zakayi da farko zai baka wahala amma idan kana gwaji da jaraba kanka zai zame maka tamkar Allah ne dama ya ijiye maka shi a cikin kwakwalwa, sannan zai zama halayyanka daganan kuma turanci zai zama tamkar dashi aka haifeka, bakinka zaka jishi normal babu kuskure kamar bature.

Keep in mind that it takes longer to improve when our level is high. But when we are beginning, it seems that our progress in learning English is faster

Ka saka a zuciyar ka zaka dauki lokaci mai dan tsawo kafin ka ka kware amma daga ka fara zakaji kana cigaba turancin ka zai yi sauri

Their is nothing in whole that when you set up your mind on it you can’t do, put in mind on it, you will become perfect

A duka duniya babu abun da bazaka iya ba hardai ka saka ranka akansa cewan zakayi. Ka saka a zuciyar zaka iya,. Wani lokacin karaya shine yake cutar mu amma idan muka kwantar da hankalin mu, zamuga komai yana tafiya cikin sauki da sauri. Karka fidda rai da rayuwa koda kana bakin zakanya. Yi kokari kayi amfani da baiwan da Allah yabaka sai kaga komai yana tafiya yadda kakeso.

person who never made a mistake he never try anything new. When you have passion of what you are doing, the passion would drive you to success. It’s important also that whatever you do, you should strive to be one of the best on it, even it’s not absolute best.

Mutumin da bai tabayin kuskure ba bazai taba yin kokarin wani abu sabo ba, idan kana nunawa wani abu so a cikin zuciyarka yi wannan son da kake masa shi zai tura ka ga nasara.
Sannan yanada matukar mahimmanci duk duk abun da zakayi ka saka a ranka zakayi koda kowa baka kware a shi ba.

Learn English with friends

you need to have someone you can practice with him, even in Facebook,whatsapp, and so on magazine.if you see person whom always pressure himself in learning English try to copy him and emulate him. Try to be a friend with that man because you should learn some little thing and correct your grammar.

ALSO READ: Yadda ake gane singular and plural na verb a turanci

Koyan Turanci da abokai

ya kamata mutum ya samu aboki wanda zasuke practice dashi (gwaji) . yi kokari ka samu aboki wanda kullum yake tura kansa ko tursasa Kansa wajen koyan turanci,yi kokari ka biyewa wannan aboki ka zama mai yawan kwaikwayonsa. Kada kace wancan yaro ne ko babba ne bazan koya wani abu daga wajensa ba A’a ba haka koyo yake ba. Hardai mutum yana iya kokarinsa yi kokari kaima kayi kusan nasan koda ace baikai nasa ba. Kowa yanada yanayin da Allah yabashi wani yasan abun da baka sani ba kaima kasan abun da bai sani ba. Kaga zaka koya daga wajensa shima zai koya daga wajenka.

Try imagine training

for example before you go to shop, think about what you will say to shopkeeper and what shopkeeper would reply for you . think of what word you are going to use, try to memory’s them in your brain before reach the shop. Like you would buy something, actually you know that shopkeeper must ask you do you want? You would reply him’! I want to buy brush for 20 naira ,indomie for hundred naira ,and so on. Try to memory’s what you want and how much you will pay before approach the place.

Gwajin kwa-kwalwa (Tunani)

A missali. Zaka tafi shago sayayya . kayi tunanin me zaka cewa mai shagon sannan menene mai shago zaice maka. Yi kokari ka hada kalmomin da zakayi amfani dashi kafin kaje wajen mai shagon. Yi kokari ka hadasu kayi tunaninsu ka hadasu a kwakwalwar ka. Kamar kanason sayen wani abu kasan dole mai shago ya tambayeka me kakeso ,shine zakace’inason burishi na naira ashirin, indomi na dari, da dai sauransu. Yi kokari ka

ALSO READ: SHAWARWARI GUDA 14 DA ZASU TAIMAKA WA MUTUM YA IYA TURANCI RANGADADAU

wannan ma wata ‘yar gajeruwar shawara ne da yakamata mai son koyon harshen turanci yayi, dafatan kaji dadin wannan shawarar, kuma zaka kokarta yi, Allah ya taimaka

Nine dai naku har kullum wato Khamisu isa.

yi comment da tambayarka a kasan Wannan posting din.

Yadda zaka koyi turanci a Saukake
Yadda zaka iya turanci

Karatunturanci

I, Abdulmaleek Abubakar, am the founder and writer of Karatunturanci.com.ng. I have always been intrigued by the English language. Since the time when I feared it and could not speak without making a ton of mistakes to the time when most people think I'm a native English speaker and has mind-blowing knowledge of the language, my love for the English language has been intact. I come from a crowd street of Zaria, Nigeria. Except teaching and exploring the English language, I love cooking, writing poems, and watching and practising. Thank you for giving it a read!

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button