Karatun Turanci

Yanda zakayi amfani da gajeruwar jimlar “If I were you”

yanda zakayi amfani da gajeruwar Jimlar “If I were you”

Barka da kasancewa a cikin wannan shafin na koyonturanci, ayau zamuyi darasine akan wannan gajeruwar Jimlar wato “If I were you”

ALSO READ: Yadda ake amfani da kalmomin “were” da kuma “was” a cikin darasin turanci

you imagine yourself in the position or situation of the another person. It is used to give advice.

Kana kwatanta kanka da matsayi ko dai yanayin wani mutum ko wata, a takaice dai ana amfani da ita wurin bada shawara. Misali:

ALSO READ: SHAWARWARI GUDA 14 DA ZASU TAIMAKA WA MUTUM YA IYA TURANCI RANGADADAU

i. If I were you I would study more – inda nine kai zanyi karatu sosai

ii. I would not go to there if I were you – Bazanje can ba inda nine ke.

iii. If I were you I would not do that – Inda nice ke da bazanyi haka ba

iv. I would go to the doctor if I were you – Zanje inyi likitanci ace nice ke.

v. If I were you I would not eat that – Inda nine kai bazanci ba.

vi. I would be careful if I were you – Inda nice ke zan hankalta.

ALSO READ: Menene ma’anar conditional sentence? (Koyon Turanci)

This is the subjunctive mood which is used for hypothetical situation, it is condition which is contrary to fact (the fact is I am not you) with to be use were

for all subjects in the subjunctive

Wadannan kalmomi wadanda ake amfani dasu a misali na yanayi, yanayine Wanda ake amfani dashi wurin fadin lamari/gaskiya (Lamarin shine ba kai bane) domin zama, yi amfani da “were” batuna lamarin marinjayi.

[Learn how to read] Sirrin yanda zaka koyi karatu cikin sauki

wato atakaice dai ana amfani dashi ne wajen kodai ta game da lamarin wani, kuma yana daukar jinsin maza da mata baki daya. Misali :

Inda nice ke, Inda nine kai, Inda nice kai, Inda nine ke, Inda nine ku, duk yana dauka, amma kada fa kace/kice “If I was you” hakan baiyi ba, sai dai kace “If I were you” shine dai-dai.

If I were you, I will stop eating food – Da ace nine ku, zan daina cin abinci

Dafatan kun fahimci Darasin nan da mukayi, ko kuma ka/ki aje mana tambayar ka/ki a comment, zamu baka amsa da zaran mungani

Karatunturanci

I, Abdulmaleek Abubakar, am the founder and writer of Karatunturanci.com.ng. I have always been intrigued by the English language. Since the time when I feared it and could not speak without making a ton of mistakes to the time when most people think I'm a native English speaker and has mind-blowing knowledge of the language, my love for the English language has been intact. I come from a crowd street of Zaria, Nigeria. Except teaching and exploring the English language, I love cooking, writing poems, and watching and practising. Thank you for giving it a read!

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button