Karatun Turanci

INA MASU BUKATAR KOYAN HARSHEN TURANCI TA HANYAR WHATSAPP GROUP?



Shafin Karatun Turanci: Makaranta ce da take koyar da Yaren turanci a Harshen Hausa, ana amfani da rubutu, magana harda video idan bukatar hakan ta taso wajen koyarwa domin sauƙaƙe fahimta.

Akwai tsaruka masu matuƙar kyau;

1. Zaka sami sababbun kalmomi a cikin jimlolinsu tare da ma’anoninsu a harshen Hausa, da kuma idioms, proverbs, da phrasal verbs a duk sati!

2. Zaka dinga samun videos, audios da kuma hotuna wadanda da su ne zaka dinga gudanar da karatu!

3. Kana da damar yin tambayoyi a ko yaushe, idan ta kama ma zamu bada damar yin video chat ko audio call!

4. Akwai tests da za’a dinga yi duk bayan an kammala darasi. Wadanda su ka hada da voice notes, Writing da dai sauran su!

5. Ana karatun na tsawon sati shida, sau uku kowane sati. sauran ranakun ana gwada ɗalibai akan abinda aka koyarda su.

Karatu Free (Kyauta) ne, amma zaka biya kuɗin (Registration) kafin shiga group. Sannan akwai shaidar kammalawa (certificate) da ake baiwa waɗanda sukayi nasarar kammalawa har zuwa karshe!

Zaku iya tuntuɓar mu ta WhatsApp akan wannan layin 👉08026389403.

Ko kuma kuyi join kai tsaye ta wannan link🔗 ɗin nan : https://wa.me/message/B3C2ALWTS5EUF1

Karatunturanci

I, Abdulmaleek Abubakar, am the founder and writer of Karatunturanci.com.ng. I have always been intrigued by the English language. Since the time when I feared it and could not speak without making a ton of mistakes to the time when most people think I'm a native English speaker and has mind-blowing knowledge of the language, my love for the English language has been intact. I come from a crowd street of Zaria, Nigeria. Except teaching and exploring the English language, I love cooking, writing poems, and watching and practising. Thank you for giving it a read!

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button