Conversation (Hausa)Karatun Turanci

Sakon gaisuwa zuwa ga maziyarta wannan shafin na karatun turanci

Sakon gaisuwa zuwa ga maziyarta wannan shafin na karatun turanci

Hello Ladies and Gentlemen of this blessed website, good afternoon.
Barkan ku dai ƴan wannan shafi mai albarka,, barkan ku da rana.

I am very much pleased to show my gratitude for your best wishes and prayers.
Ina matuƙar farin ciki da godiya ta bisa fatan alkhairin ku da kuma addu’o’in ku.

This is what is encouraging me to keep this class active.

Wannan shine yake ƙarfafa min gwiwa wajen ganin wannan aji yana aiki.

So, I pray for Allah Who is only worthy of worship.

Don haka, ina roƙon Allah wanda Shine kaɗai ya cancanci a bauta Masa.

Who is only worthy to ask for His help.

Wanda Shine kaɗai Ya cancanci a nemi taimakon Sa.

May almighty Allah always put smile on your face. And put joy in your hearts.

Har kullum Allah S.W. T. Ya faranta muku. Yasa farin ciki a zukatan ku.

Peace, blessing and protection be in your homes.

Aminci, albarka da kuma kariya su kasance a gidajen ku.

May He forgive your shortcomings and accept your best prayers.

Allah Ya gafarta kura-kuren ku Ya amshi addu’o’in ku na alkhairi.

May Allah grant you relief from any anxiety.

Allah Ya kawo muku sauƙi daga dukkan damuwa.

May He protect you from worldly distractions that could take you away from Him

Allah Ya kareku daga shagaltar duniya da ka iya ɗauke hankulan ku daga gare Shi.

May Allah increase your faith, sincerity, peace, stability, prosperity, goodness, love, kindness and peace of mind.

Allah Ya ƙara muku imani, da biyayya, da aminci, da zaman lafiya, da yalwar arziki, da kyawun hali, da ƙaunar juna, da karimci, da kuma kwanciyar hankali.

May Allah bless you with whatever that He knows is best for you.

Allah Ya azurta ku da dukkan abinda Yasan shine alkhairi agareku.

Thank you so much.

Let us meet in the next coming lesson.

Karatunturanci

I, Abdulmaleek Abubakar, am the founder and writer of Karatunturanci.com.ng. I have always been intrigued by the English language. Since the time when I feared it and could not speak without making a ton of mistakes to the time when most people think I'm a native English speaker and has mind-blowing knowledge of the language, my love for the English language has been intact. I come from a crowd street of Zaria, Nigeria. Except teaching and exploring the English language, I love cooking, writing poems, and watching and practising. Thank you for giving it a read!

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button