KalmomiKaratun TuranciWords
Ma’anar kalmar “Pluck” a cikin karatun turanci
Meaning of Pluck in Hausa
Pluck (verb)
Wannan kalma aikatau ce, kuma ta na nufin “tsinka” ko “tsinko” wani abu daga bishiya ko wani tsiro.
Misali:
1. I plucked two mangoes to my friends last night.
Na tsinko mangwaro biyu ga abokaina daren jiya.
2. I saw when the children were plucking apples from its tree.
Na ga lokacin da yaran ke tsinkar tufa daga bishiyarsa.
3. The school staff has forbidden plucking Olive from the school’s trees.
Kungiyar malaman makarantar ta haramta tsinkar zaitun daga bishiyoyin makarantar.
4. Could you pluck me a banana, please?
Dan Allah, ko za ka tsinko mun ayaba?
5. She mostly plucks cashews with a long stick.
Mafi yawan lokaci ta kan tsinki mangwaro da doguwar sanda.