Koyon TensesTenses

Me ake nufi da Past Perfect Continuous Tense a turanci? | Karatunturanci

LEARN TENSES: PAST PERFECT CONTINUOUS TENSE

Zamuyi amfani da past perfect continuous tense ne yayin da muke so mubada wani labarin da ya faru abaya kuma a dai dai lokacin da yake faruwan, duk da cewa lokacin yawuce. Yanxu amisali

Yesterday morning I got up and looked out of the window, the sun was shining but the grown was very wet, It had been raining.

Jiya da safe bayan natashi na leko waje ta taaga, sai naga rana tana sheki amma kasa kuma tana jike jagab, anyita yin ruwan sama.

It was not raining when I looked out of the window, the sun was shining. But it had been raining before, that is why the grown was wet.

Lokacin da na leko ta taagan ba’a yin ruwan, rana tana sheqi. Amma anyi tayin ruwa kafin nan, shi yassa Qasar take jike jagab.
I/we/you/they + had been + doing/working/playing
He/she/it + had been + doing/working/playing

Wannan shine misalin past perfect continuous anyita yin ruwa amma alokacin da yawuce.

Ga wassu misalan

When the boys came into house, their clothes were dirty, their hair was untidy and one of them had a black eye, they had been fighting. – Yayin da yara suka shigo gida, kayan su yayi datti, kansu a cakude sannan daya daga cikin su idon sa yayi baki, sunyi tayin fada.

I was very tired when I arrived house, I had been working had all day. – Nagaji Sosai Alokacin da na iso gida, nayi tayin aiki tsawon wunin duka.

Kuma zamu iya fadin cewa wani abu yana tsakiyar faruwa kafun wani abun daban yafaru kuma duk alokacin da yariga ya wuce. Misali

Our game of football was interrupted, we had been playing for about half an hour when it started to rain very heavily. – Wasan kwallon kafan mu ya katse muna tayin wasan har tsawon awa daya da rabi sannan anfara ruwa da Qarfi.

Abdul gave up smoking two years ago, he had been smoking for 30 years. – Abdul yabar shan taba shekara biyu da suka shige, ya kasance yanata shan taba har tsawon shekara talatin.
Had been -ing is (past perfect continuous) is the part of have_been ( present perfect continuous)

Barkan mu da wannan lokacin, dafatan kowa yana nan lafiya.

Karatunturanci

I, Abdulmaleek Abubakar, am the founder and writer of Karatunturanci.com.ng. I have always been intrigued by the English language. Since the time when I feared it and could not speak without making a ton of mistakes to the time when most people think I'm a native English speaker and has mind-blowing knowledge of the language, my love for the English language has been intact. I come from a crowd street of Zaria, Nigeria. Except teaching and exploring the English language, I love cooking, writing poems, and watching and practising. Thank you for giving it a read!

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button